Posts

Showing posts from April, 2020
Buy it now

Twenty-three new cases confirmed in Nigeria

Image
Twenty-three new cases of   #COVID19   have been reported in Nigeria; 9 in Lagos, 7 in the FCT, 5 in Akwa Ibom, 1 in Kaduna and 1 in Bauchi State As at 08:00 pm 1st April there are 174 confirmed cases of #COVID19   reported in Nigeria. Nine have been discharged with two deaths  
Image
Gwamnatin tarayya ta fara rabawa talakawan Abuja mutane 5000 kowanne N20,000 (Hotuna)     Gwamnatin tarayya ta kaddamar biyan kudi N20,000 ga wadanda ta siffanta matsayin yan Najeriya mafi fama da talauci 5000 a kowace jiha. Ministar walwala, manajin annoba da jin dadin al'umma, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta rabawa mutanen karamar hukumar Kwali dake Abuja da kanta a ranar Laraba, 1 ga watan Afrilu, 2020. Ta ce an kaddamar da biyan kudin ne bisa ga umurnin shugaba Muhammadu Buhari a jawabin da yayi kan sanya dokar hana fita a Abuja, jihar Legas da Ogun. Tace:   "Kamar yadda muka sani, shirin CCT na talakawa da marasa galiho ne. Wadanda suke amfana suna samun N5,000 kowani wata; amma ana biyansu N20,000 yanzu na watanni hudu." "Za'ayi hakan a dukkan jihohin Najeriya, amma mun fara da Abuja, Legas da Ogun. Sune kan gaba (wajen yaki da cutar Coronavirus). Sauran jihohin zasu biyo baya." "A yau muna bada N20,000 ga mutane 190 a Kwali. Mutane

12 new cases confirmed in Nigeria

Image
Twelve new cases of #COVID19 have been reported in Nigeria; 9 in Osun, 2 in Edo and 1 in Ekiti State. As at 12:30 pm 1st April there are 151 confirmed cases of # COVID19 reported in Nigeria. Nine have been discharged with two deaths. As at 12:30 pm 1st April, there are 151 confirmed cases 9 discharged 2 deaths For a breakdown of cases by states in real time Currently; Lagos- 82 FCT- 28 Osun- 14 Oyo- 8 Ogun- 4 Edo- 4 Kaduna- 3 Enugu- 2 Bauchi- 2 Ekiti- 2 Rivers-1 Benue- 1  
Image
Please clean all surfaces like door handles, stair rails and tables frequently. #COVID19 can live on these surfaces and be contracted after touching them and then touching your face.

SHIN ZA'A IYA KAMUWA DA CUTAR CORONA VIRUS TA HANYAR JIMA'I

Image
Idan na yi saduwa zan kamu da coronavirus? Babu mamaki kun yi wannan tunanin amma kuna kunyar tambaya. Don bambance gaskiya da karya, mun mika tambayoyinku ga kwararru. Dakta Alex George likita ne a bangaren kula ta gaggawa kuma tsohon tauraro a shirin Love Island. Alix Foz dan jarida ne a bangaren jima'I kuma tsohon mai gabatar da shirin Unexpected Fluids a tashar BBC Radio 1. Babu damuwa idan aka yi  t arawa lokacin annobar coronavirus? Dr Alex George: Idan kana da aure kuma a gida daya kuke zaune babu damuwa. Amma idan wani daga cikinku na nuna alamomin coronavirus to dole ne ku rika barin tazara ko kuma ku killace kanku a cikin gidanku. Yadda ya kamata shi ne a bar tazarar mita biyu- ko a cikin gidanka amma muna ganin hakan ba zai yiwu ba. Alix Fox:  Idan kana jin alamun coronavirus kadan-kadan, yana da maatukar muhimmanci kar ka yi zaton abokin zamanka (wato matarka ko mijinki) ma na fuskantar haka. Don haka, idan kana jin alamu ko yaya, ka bar tazara tsakaninka da

4 new cases confirmed in Nigeria

Image
Four new cases of #COVID19 have been reported in Nigeria; 3 in the FCT and 1 in Lagos As at 08:00 pm 31st March there are 139 confirmed cases of # COVID19 reported in Nigeria. Nine have been discharged with two deaths As at 08:00 pm 31st March, there are 139 confirmed cases 9 discharged 2 deaths For a breakdown of cases by states in real time, visit covid19.ncdc.gov.ng Currently; Lagos- 82 FCT- 28 Oyo- 8 Osun- 5 Ogun- 4 Kaduna- 3 Enugu- 2 Edo- 2 Bauchi- 2 Ekoti- 1 Rivers-1 Benue- 1

Home caregivers for people with suspected or confirmed COVID-19 should

Image
Home caregivers for people with suspected or confirmed COVID-19 should: Home caregivers for people with suspected or confirmed COVID-19 should: Ensure the ill persons rests , drinks plenty of fluids and eats nutritious food. Wear a medical mask when in the same room with an ill person. Do not touch the mask or face during use and discard it afterward. Frequently clean hands with soap and water or alcohol-based rub, especially: • after any type of contact with the ill person or their surroundings • before, during and after preparing food • before eating • after using the toilet Use dedicated dishes , cups, eating utensils, towels and bedlinens for the ill person. Wash dishes, cups, eating utensils, towels, or bedlinens used by the ill person with soap and water. Identify frequently touched surfaces by the ill person and clean and disinfect them daily. Call your health care facility immediately if the ill person worsens or experiences difficulty breathing.